ADDUO’IN MUMINAI VOLUME 3

ADDUO’IN MUMINAI VOLUME 3

Price Include Shipment
$55.00

Description

Adduo’in muminai littafi na Uku (3) kamar littafi na (2) ya kunshi adduo’i masu yawa, masu dumbun albarka kuma littafi ne wanda yake dauke da addu,o,i na chikin Alkur’ani Mai Girma, Mai Tsarki; adduo’i na chikin hadisan Annabin Rahama da kuma sunayen ALLAH Mai Girma. ‫ىى‬Wannan littafi shima ya kunshi fiye da shafi dari biyar (500) na adduo’i Madaukaka Masu tasiri a kan al’amura masu yawa; kuma adduo’in sun fito ne daga chikin Al-kur’ani Mai Girma, Mai Tsarki da kuma chikin Hadisai na fiyayyen Halitta, shugaban Annabawa Annabin Tsira (Sallallahu Alaihi Wasallam) wannan littafi shima yana da babi goma (10) kuma ko wane babi yana da adduo’i Madaukaka kuma masu tasiri sosai akan al-amura da suka shafi rayuwar duniya da lahira. ALLAH Ka sanya mu a chikin mutanen da kake taimakonsu ka kuma kara mana imani da son Annabi da Alkur’ani Mai Tsarki Ameen.