ADDUO’IN MUMINAI VOLUME 1

ADDUO’IN MUMINAI VOLUME 1

Price Include Shipment
$55.00

Description

Adduo‟in muminai littafi na daya (1) ya kunshi adduoi masu yawa, masu dumbun albarka kuma littafi ne wanda yake dauke da addu,o,i na chikin Alkur,ani Mai Girma, Mai Tsarki; adduoi na chikin hadisan Annabin Rahama da kuma sunayen ALLAH Mai Rahama. ‫ىى‬Wannan littafi ya kunshi fiye da shafi dari biyar (500) na adduo‟i Madaukaka Masu tasiri a kan al-amura masu yawa; kuma adduo‟in sun fito ne daga chikin Al-kur,ani Mai Girma, Mai Tsarki da kuma chikin Hadisai na fiyayyen Halitta, shugaban Annabawa Annabin Tsira (Sallallahu Alaihi Wasallam) wannan littafi yana da babi goma (10) kuma ko wane babi yana da addu‟oi Madaukaka kuma masu tasiri sosai akan al-amura na rayuwar duniya da lahira.